SAKON TA’AZIYYA DA JAJE GA YAN’UWA DA IBTILA’IN BOM YA SAME SU A WAJEN MAULIDI, A GARIN IGABI, JIHAR KADUNA

SAKON TA’AZIYYA DA JAJE GA YAN’UWA DA IBTILA’IN BOM YA SAME SU A WAJEN MAULIDI, A GARIN IGABI, JIHAR KADUNA

Sheikh Harisu Salihu Jos Yayi Jawabi Kan Kisan Yan’uwan Mu Musulmai Da Ibtila’in Ya Faru Dasu Na Kisan Yan Mauludi A Garin Tudun-Biri Dake Karamar Hukumar Igabi Jihar Kaduna.

ALLAH Ya Karbi Shahadar Su Ya Jaddada Rahma A Gare Su Baki Daya. Amiin

Share

Back to top button