SALATUL FATIH: Fassaran Salatul Fatihi Tare Da Ma’anoninta A Takaice.

Salatul Fatih!

 

اللهم صل على سيدنا محمد

 

Allah kayi Salati ga Shugaban mu Annabi Muhammad S.A.W.

 

الفاتح لما أغلق والخاتم سبق

 

Me buɗewa ga Abunda aka rufe me cikawa ga Abunda ya rigaya.

 

ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم

 

me temakon gaskiya da gaskiya me shiryarwa zuwa tafarki madaidaici.

 

وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم

 

Salatin ya tabbata ga Ahlinsa gwargwadon Girmansa da Miqdarinsa.

 

Tayu Jahili ne besan mene a cikin Salatul fatih ɗin ba tunda da Larabci akayi, amma iya sunan Allah da Annabi S.A.W d ya gani ya isa ya ɗaga kafa.

 

Wannan Irin taɓargazar da su Triumph suka haifa ne, Wanda Malaminsa zece hailala aikin banza ayi Sallah yace a banza, ya kalli Salatin Annabi yace Bidi’a me kake tunani dan Ɗalibin sa yayi irin wannan Jahilcin da Daƙiƙancin.

 

Wannan dai Riddace!

Share

Back to top button