SALLAH BIYA BUTAKA KOWANNE IRI NE A GUN ALLAH SWT.

SALLAR BIYAN BUKATU MUHIMMAI

 

 

Kamar neman Haihuwa, Gafarar Zunubai ko da Sun Kai gajimare, ko bakon da yake son ya koma gida lafiya cikin riba, ko bashi da duk abinda mutum ya roka na duniya ko lahira zai samu da izinin Allah.

 

 

•Raka’a | 1 | Qulhuwallahu | 10 | Bayan Fatiha | 1 |

 

•Raka’a | 1 | Qulhuwallahu | 20 | Bayan Fatiha | 1 |

 

•Raka’a | 1 | Qulhuwallahu | 30 | Bayan Fatiha | 1 |

 

•Raka’a | 1 | Qulhuwallahu | 40 | Bayan Fatiha | 1 |

 

BAYAN IDAR DA SALLAR

 

•Qulhuwallahu | 50 |

 

•Salatin Annabi | 70 |

 

•Lahaula Wa La Quwwata Illa Billahi | 70 |

 

•Sai a roki bukatu

 

Sai Mai nufin Wannan Sallah ya sami guri da baa ganinsa ya yi alwala cikakkiya, ya yi sallar.

 

Daga Sheikh Dr. Yusuf Ali

Share

Back to top button