Sama Da Almajirai Miliyan 100 Ne Suka Sallamawa Sheikh Ibrahim Inyass. Inji Kungiyar Rabidatu Alamil Islami Dake Saudi Arabia.

Sheikh Ibrahim Inyass Al Khaulaq RA Yana Da Almajirai Miliyan 100 Wanda Suka Sallama Masa A Africa.
……Inji Kungiyar Rabidatu Alamil Islami Dake Saudi Arabia.
Binkice Ya Tabbatar Da Cewa Akwai Almajiran Sheikh Ibrahim Inyass RA Sama Da Miliyan 100 A Kasashen Afirka.
Wanda Suka Sallamawa Shehin Malamin A Africa Kadai. Inji Kungiyar Rabidatu Alamil Islami Dake Saudi Arabia.
ALLAH Ya Karawa SHEHU Ibrahim Masoya Da Kusanci Ga Fiyayyen Halitta ANNABIN Mu Muhammadu SAW. Amiin
Daga: Babangida A Maina