Sayyadi Akibu Jikan Imam Aliyu Cisse, Jikan Sheikh Ibrahim Inyass RA Yana Hannun Yan Kidnapped

Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun 😭😭😭

 

Sayyadi Akibu Bin Sheikh Lawal Bara’u Kuma Jikan Sayyadi Aliyu Sise Jikan Sheikh Ibrahim Inyass (RTA) Yana Hannun Yan’Ta’adda Masu Garkuwa Da Mutane.

 

Wannan Jarabawa Tana Da Girma Ina Imam Hussain Jikan Annabi (SAW) Wannan Jarabawa Ce Alfarman Sayyadina Rasulullahi SAW.

 

Allah zai kubutar dakai da sauran yan’uwa Musulmi baki daya. Amiin

Share

Back to top button