Sayyadi Dr, Alkasim Sulaiman Matashin Malami, Almajirin Sheikh Ibrahim Inyass Daya Daga Cikin Matasan Tijjaniyya

Dan Baiwa Matashi Dan Tijjaniyya Wanda Babu Irin A Duniya Dr, Alkasim Sulaiman Al-Azhar.

 

Sayyadi Dr, Alkasim Sulaiman Al-Azhar Matashin Malami Kuma Almajirin Maulana Sheikh Ibrahim Inyass Al Khaulaq Daya Daga Cikin Matasan Tijjaniyya Wanda Allah Ya Yiwa Baiwa Na Bangarorin Ilmi Daban Daban.

 

Matashin Malamin An Tabbatar Ya Haddace Alkur’ani, Kutub Sitta, Da Kuma Dukannin Littafafan Hadisi, Da Kuma Ulumul Hadith Ya Kuma Haddace Su Baki Daya Da Wasu Tarin Littafafai Na Addinin Musulunci.

 

Da Izinin Maulana Sheikh Shariff Ibrahim Saleh Al Hussaini Dr, Alkasim Sulaiman Al-Azhar Yake Koyarwa A Kasashen Larabawa Daban Daban Kamar, Egypt, Sudan, India, Malaysia, Yemen, Lake Chad, Da Indonesia Har Da Oman.

 

Muna Addu’an Allah Ya Taimaki Dr, Alkasim Sulaiman Al-Azhar Ya Kara Masa Himma.

 

Allah Ya Sakawa Maulana Sheikh Ibrahim Inyass Da Sharif Ibrahim Saleh Al Hussaini, Ya Kara Masu Kusanci Ga Manzon Allah SAW. Amiin Yaa ALLAH

 

Babangida A. Maina

Share

Back to top button