Sheikh Dahiru Bauchi RA; Wannan Shehin Malamin Duk Ni’imomin Duniya Babu Wacce Allah Bai Yi Masa Ba.

ALLAH ABIN GODIYA: Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi (RTA)

 

Wannan Shehin Malamin duk ni’imomin duniya babu wacce Allah bai yi masa ba:

 

• Allah Ya yi masa baiwar ilmi

•Allah Ya yi masa dogon kwana

•Allah Ya yi masa baiwar lafiya

•Allah Ya yi masa kyawun halitta.

 

•Allah Ya yi masa baiwar ɗaukaka

•Allah Ya yi masa baiwar zurri’a

•Allah Ya yi masa baiwar wadata.

 

Muna addu’an Allah ya karawa Shehu lafiya da nisan kwana albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin

 

Daga: Mutawakkil Gambo Doko

Share

Back to top button