Sheikh Dahiru Bauchi RA Yana Gayyatan Daukacin Al’ummar Musulmi Zikirin Jumma’a Tare Da Yiwa Kasar Addu’an Zaman Lafiya

GAYYATA; Bikin Sabuwar Shekara Ta Hijra 1444Ah.

 

Halarar MAULANMU SHEIKH TAHIRU USMAN BAUCHI (R.A) Yana farin Cikin Gayyatar Al’ummar Musulmi (Musamman Malamai, Limamai, Khalifofi, Muridai, Zakirai, Zuwa Wajen Taron Zikirin Sabuwar Shekarar 1444Ah.

 

WANDA ZA’A GABATAR DA.

 

*. Zikirin Juma’a,

*. Saukokin Al-Qur’ani.

*. Addu’o’i Na Musamman Wa ‘Kasa Akan Lafiya Da Zaman Lafiya,

 

WANDA ZA’A GABATAR KAMAR HAKA;

 

*. Gobe Juma’a(07-Ga Muharram 1444Ah) – 05-8-2022).

 

*. Lokaci: ‘Karfe 04:30 Na Yamma.

 

*. Wuri: Kofar Gidan Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi RA Dake Kan Titi Bauchi Zuwa Gombe Cikin Garin Bauchi.

 

(Sanarwa Daga: Mua’ssasatu Sheikh Dahiru Usman Bauchi)

 

ALLAH Ya Bada Ikon Halarta, Ka Zaunar Da ‘Kasarmu Nigeria Lafiya, Ameeen

Share

Back to top button