Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR Yana Gayyatan Zikirin Juma’a A Abuja

GAYYATAN ZIKIRIN JUMA’A

 

Gidauniyar Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR Tana Farin Ciki Gayyatar Yan’uwa Musulmai Musamman Tijjanawa Zuwa Wajen Taron Zikirin Juma’a Da Yima Kasar Mu Nigeria Addu’an Zaman Lafiya.

 

Taron Zikirin Juma’a Wanda A Kasa Ba Gudanarwa Duk Shekara A Masallacin Babban Birnin Tarayya Abuja.

 

Lokaci: 5:00pm Na Yamma

 

Ranar: Juma’a 9/7/2024

 

Wuri: Babban Masallacin Juma’a Na Kasa (Central) Mosque Dake Fct, Abuja.

 

Daga: Abubakar H Sirrinbai.

Share

Back to top button