SHUGABAN SHUARA’UL ISLAM NA JAHAR GOMBE YA GABATAR DA GAGARUMIN TARO A JAHAR BAUCHI

SHUGABAN SHUARA’UL ISLAM NA JAHAR GOMBE YA GABATAR DA GAGARUMIN TARO A JAHAR BAUCHI

 

Shugaban Shuara’ul islam na jahar Gombe Alh. Barhama Adamu Damanda ya gabatar da gagarumin taro a jahar Bauchi domin taya ƴan’uwa murnan maulidin shehu Ahmad Tijjani (RTA)

 

Angabatar da taron ne domin kaddamar da ƙasidar taya illahirin ƴan’uwa masoya murna da farin cikin maulidin Maulana Sheikh Ahmad Tijjani( RTA) wadda ya gudana a Sogiji Hotel cikin garin Bauchi

 

Taron ya samu halartar masoya da ko ina cikin fadin ƙasar nan dama Maigirma Sarkin Ƙasidun Bauchi Alh. Nasir Sudani Alh. Barhama Nuhu daga jahar Gombe dama sauran masoya Allah ubangiji ya sakawa kowa da alkhairi Amiin.

 

Umar Aliyu Adamu

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button