Sirrin Samun Biyan Bukata: Duk Wanda Yake Son Allah Ya Biya Masa Bukata Ya Karanta Wannan Sirrin.

Sirrin Samun Biyan Bukata

 

Duk mai wata bukata da tadame ka/ki ya rasa yadda zayi to ga wannan sirrin babu yawa babu wahala insha Allah, Sai biyan bukata albarkan Manzon Allah SAW.

 

Yadda zakayi shine, Idan kazo kwanciya bacci da daddare anaso katsaya A tsaye ka kalli gabas wato Alqibla ka karanta Qulhuwallahu Ahad kafa tara sai ka fadi buqatarka.

 

Sannan ka juya ka kalli yamma ka karanta kafa tara sai ka fadi bukatar ka sannan ka juya kudu kayi haka ka koma Arewa kayi haka.

 

Sannan ka kwanta tabangaren dama sai ku rufe idon ka karanta kafa goma (10).

 

Amma wannan kafa goman A naso duk kafa “Daya ka fadi bukatar ka”.

 

Sannan idan ka rufe idon ka ba aso ka bude sai kawai ka uce da baccin ka.

 

Wallahi tallahi billahi baza kayi wannan aiki na kwana uku (3), ba sai Allah SWT ya biya maka bukatar ka da izinin Allah SWT.

 

SHARADI;

 

Izinin wannan sirrin Ayi Shiaring Zuwa Group Uku Sannan Ayi Salati Goma Ga Manzon Allah Annabi Muhammadu S.A.W.

 

Allah ya sanya alkhairi, ya biya bukata ya bada nasara albarkacin Manzon Allah SAW. Amiiiin

Share

Back to top button