TA’ALIKI AKAN MAGAGGANUN MANYAN MALAMAI TARE DA SAYYADI UMAR CHOBBE (Kashi Na Goma 10).

TA’ALIKI AKAN MAGAGGANUN MANYAN MALAMAI TARE DA SAYYADI UMAR CHOBBE (Kashi Na Goma 10).

 

PROF. IBRAHIM AHMAD MAQARY ZARIA Yana Cewa;

 

“Hadharar Sayyiduna Rasulullah (S.A.W) Ta Wuce Wasa, Duk Mutumin Da Ya Taba Furta Cewa Ya Bayar Da Kansa Da Duk Abinda Ya Mallaka Ga Sayyiduna Rasulullah (Wannan Yana Nufin Daga Yanzu Duk Wani Abu Da Ya Mallaka Ya Tashi a Nasa)

 

MISALI: Idan Yana Da Gida Na Miliyan ‘Daya Aka Zo Masa Da Wata Hidimar Shugaba (S.A.W) Ta Miliyan ‘Daya Idan Baya Dasu Dole Ya Sayar Da Gidan Ya Bayar.

 

Saboda “HALARAR BABBA CE MU QARA

KULA KADA AYAR “LIMA TAQUULUUNA MA LAA TAF’ALUUN” Ta Hau Kanmu. Mu

Qara Ladabi Ga Halara”.

 

ALLAH YA KARA MANA ‘KAUNAR ANNABI S.A.W KUMA YA BAMU IKON YIN HIDIMA IYA ‘Karfinmu AMEEEEN

Share

Back to top button