Taron Zikirin Juma’a A Fadar Sarkin Kano Khalifa Malam Muhammadu Sunusi II.

Yanda Aka Gudanar Da Gagarumin Taron Zikirin Juma’a A Fadar Sarkin Kano Khalifa Malam Muhammad Sunusi II

 

Yadda Zikirin Juma’a sabuwa shekara al-Muharram (1446 AH)*l ya gudana a Fadar mai martaba Sarkin Kano karo na 25th

 

A ranar Juma’a data gabata 30/08/2024 aka gabatar da gagarumin taron Zikirin Juma’a tare da yiwa Ƙasa addu’a karo na 25th a fadar Mai Martaba Sarkin Kano Dr. Khalifa Muhammad Sanusi || dake Ƙofar kudu.

 

Taron ya samu halarta manyan Shehunai, Sharifai da Muƙaddamai daga arewa, harma daga kudancin Najeriya da Nijar.

 

Muna fatan Allah ya maimaita mana wana taro mai tarin albarka (AMIN)

 

©️ Sheikh Waddu Media

Share

Back to top button