Tattaunawa Tare Da Sayyadi Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Harshen Larabci.

Tattaunawa Tare Da Shugaban Majalisan Koli Na Tijjaniyya (Chairman of the supreme council of the Tijjaniyya In Nigeria).

Khadimul Faidah Sayyadi Alh Ibrahim Bn Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi (RA) cikin Harshen larabci tare da babban gidan Talabijin na kasar Algeria.

 

 

Yayin Ziyara Da Babban Khalifan Darikar Tijjaniyya Na Duniya Sheikh Khalifa Ali Bel Arabi Ya Kawo Kasar Senegal.

 

ALLAH Ya Kara Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin

 

Daga: Babangida A Maina

Share

Back to top button