Tsohuwa Ƴar Shekara 93 Ta Sauke Al-Qur’ani Mai Girma A Katsina.

Tsohuwa Ƴar Shekara 93 Ta Sauke Al-Qur’ani Mai Girma A Katsina

 

Dattijuwa Hajiya Rahanatu Badaru, Mai Shekara 93 Da Haihuwa A Duniya Da Ta Sauke Al-Qur’ani Mai Girma Kenan A Lokacin Da Ta Karɓi Lambar Yabo A Jihar Katsina.

 

Allah yasa iyayen mu da shugabannin mu suyi koyi da irin wannan abunda Hajiya tayi. Don samun albarkan Alkur’ani mai girma.

 

Allah Ya Albarkaci Sauran Rayuwar, Amiiiin

 

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Share

Back to top button