Wani Abin Al’ajabi Daya Faru Da Sheikh Ibrahim Inyass RA A Duniya.

Wani Abin Al’ajabi Ya Taɓa Garuwa Da Wani Baƙar Fata Musulmi Daya Jijjiga Duniyar Ilimin Manyan Malaman Larabawa Da Turawa Na Addinin Musulunci.

 

Wannan ita ne babbar jami’ar musulunci ta duniya Al Azhar ta Egypt, dake ƙasar Masar jami’ar tafi shekara dubu ita ne kuma ta farko a duniyar musulunci, sannan har yanzu ita kejan kambun babbar jami’ar musulunci ta duniya,.

 

Jami’ar musulunci sai ta aikowa ta kira wani babban malamin addinin Musulunci baƙar fata ɗan Africa bayan ta gama yi masa jarabawa da tantancewa duk yadda zasu iya da duk wata ƙwarewa ta ilimi mai zurfi mai makon ta bashi ijaza sai ta bashi mukamin Shaykhul Islam na duniya gaba daya.

 

Sannan suka sashi gaba ya jasu sallar jumu’a baƙar fata daga wata ƙasa irinsa na farko a Duniya. Wato dai ya zamo uba ko nace baban masu lashe interview da jarabawa na Duniya,. Sannan abune daya faru shiyasa baza mu faɗi sunan da kanmu ba, Koza ku faɗa mana sunan sa a kwament?.

 

Yanzu haka dai ko yanzu a Nigeria ɗaliban sa biyu ɗaya babban malamin hadisi ne na Duniya ɗayan kuma fitaccen mai tafsirin Alqur’ani mai girma ne.

Share

Back to top button