Wani Matashi Dalibin Tsangaya Ya Rubuta Alkur’ani Da Hannun Sa.

WANI MATASHI DAN MAKARANTAR TSANGAYA YA RUBUTA ALKUR’ANI

 

Daga Babangida A. Maina

 

Wani hazikin matashi kuma jajirtacce dan makarantan tsangaya wato makarantar Allo mai suna Goni Adam M. Sani ya rubuta littafin Alkur’ani mai girma.

 

Goni M. Sani ya littafin ne wanda duk wani musulmin duniya yake shine littafin da Allah ya saukar masa mafi girma tun farkon duniya har zuwa karshen duniya.

 

Muna addu’an Allah ya sanya Alkhairi a wannan hidimtawa addinin musulunci da yayi.

 

Allah ya sanya Alkhairi ya sa Alkur’ani ya cece mu. Amin

Share

Back to top button