Wani Matashin Almajiri Mai Suna Mallam Shamsudden Yusuf Ya Rubuta Alkur’ani Mai Girma A Garin Kano.

MASHA’ ALLAH: Wannan Shi Ne Alkur’anin Da Dan Uwa Matashi Mallam Shamsudden Yusuf Daga Kano Ya Rubuta.

 

Allah Ya Sanya Alheri Gwani Muna Taya Murna Sosai Allah Ya Bamu Albarkacin Al-kur’anin.

 

Allah ya Sanya Albarka Ya Kara Himma Da Daukaka, Albarkacin Alkur’ani Mai Girma. Amiin

Share

Back to top button