Wani Pastor Igbo Da Membobinsa 3 Suka Karɓi Addinin Musulunci A Garin Lokoja.

ALHAMDULILLAHI

 

Musulunci Ya Samu Ƙaruwa; Yayin da Wani Pastor Igbo da Membobinsa 3 Suka Karɓi Addinin Musulunci a Masallaci Anyigba Dake Jihar Kogi. Nan Take Aka Canja Musu Suna.

 

*Pastor Mike_ Ahmad

*Samson_Muhammad

*Ola_Muhummad Mustapha

*Blessing_Nana Aishatu

 

Muna Roƙon Allah Yaƙara Ɗaukaka Musulunci da Musulmai a Duk Inda Suke.

 

~ ISLAM IN IGBO LAND.

Share

Back to top button