Wasikar Sheikh Dahiru Bauchi RA Zuwa Ga Sarauniyar Ingila Queen Elizabeth A Shekara 2021

Wasikar Sheikh Dahiru Bauchi RA Ga Queen Elizabeth (Sarauniyar Ingila) Shekara 2021.

 

Shahararren malamin addinin Islama kuma jigo a darikun sufaye Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA ya aikawa da marigayiya sarauniyar Ingila Queen Elizabeth da Barack Obama wasika a shekara ta 2021, wanda ta kunshi sako kamar haka. “Dasu musulunta su koma addinin iyayen su da kakannin su wato ‘Addinin Musulunci’. Yafi don duk abunda suke nema a duniya sun samu, saura lahira.

 

Sarauniyar Ingila Queen Elizabeth tasha bayyana cewa ita jikan Annabi Muhammad SAW ne, tare da ikrarin bayyana salsalan ta zuwa ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW.

 

Allah ya sa mu cika da imani, Allah ya karawa Shehu lafiya da nisan kwana albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin

 

Daga: Babangida Dan Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button