Wata Mata Mai Suna Chinaza ta Karbi Addinin Musulunci da ita da iyalanta, A Ibadan.

KAJI RABO:

 

Wata mata mai suna chinaza ta karbi addinin Musulunci da ita da iyalanta, Oyo dake jihar Ibadan.

 

 

Allah ya tabbatar da ita da iyalan ta cikin addinin islama, Allah ya karawa Annabi Daraja. Amiin Yaa ALLAH

 

Daga: Jaridar ATP Hausa

 

 

Share

Back to top button