Wata Rana ANNABI(S.A.W) Yana Tare Da SAHABBANSA, Sai Suka Lura Fuskar ANNABI Ta Canza Yana MURMUSHI.

Wata Rana ANNABI(S.A.W) Yana Tare Da SAHABBANSA(R.A), Sai Suka Lura Fuskar ANNABI(S.A.W) Ta Canza Yana MURMUSHI!!!

 

Sai Suka Tambaye SHI(S.A.W) Ya RASULALLAHI!!!

 

Muna Tare Da Kai Amma Mun Lura Kana Wani MURMUSHI, Ko Za Mu San Menene Ya Sa Ka Hakan???

 

Sai SHUGABA(S.A.W) Ya Amsa Da Cewa;

“Me Zai Hana NI MURMUSHI Kuwa???

 

Yanzun Nan MALA’IKA JIBRILU(A.S) Ya Zo Mini Da Gaisuwa Daga Wurin ALLAH(S.W.T),

 

Sannan Ya Ce; ALLAH Ya Ce a Sanar Da Ni Duk Wanda Ya Ambace NI(S.A.W), ALLAH Da Kan Sa Shi Zai Ambace Shi”,

 

SALLALLAHU ALAIKA WA SALLAAM!!!

 

Kun Ga Ashe Shi Ma ALLAH(S.W.T) Ya Bashi Shi Siffa Ta SHI Ta;

 

“FAZKURUNI AZKURUKUM”

 

MANZON ALLAH(S.A.W) KENAN!!!

 

ALLAH YA ‘KARA MANA SOYAYYA AMEEEEN.

Share

Back to top button