Ya Ku Shugabanni Ku Sani Allah Zai Tambaye Ku Kan Yadda Kuka Tafiyar Da Mulkinku”

Ya Ku Shugabanni Ku Sani Allah Zai Tambaye Ku Kan Yadda Kuka Tafiyar Da Mulkinku”

Masu mulki ku tashi ku sauke nauyin dake kanku na kare rayukan al’umma da dukiyoyinsu, ku sani daidai da yunwa da ƙishin ruwa idan talaka ya ji sai Allah ya tambaye ku gobe ƙiyama balle rayuka da dukiyoyi.

…..Inji Sheikh Sani Khalifa Zaria.

Allah ya kawo mana zaman lafiya a kasar mu Nijeriya da sauran kasashen Musulmi. Amin.

Share

Back to top button