Yadda Aka Gudanar Da Gagarumin Taro Zikirin Juma’a A Garin Bauchi Tare Da Sheikh Dahiru Bauchi RA.

CIKIN HOTUNA; Dandazon Al’umma Musulmi Daga Sassan Daban daban Na Fadin Najeriya Suka Halarci Taron Zikirin Jumma’a Tare Da Yiwa Ƙasar Mu Addu’an Zaman Lafiya A Zawiyan Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi RA Dake Kan Titi Bauchi Zuwa Gombe.

 

Taron Ya Gudana Ne Karkashin Jagoranci Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA.

 

ALLAH Ya Karbi Addu’o’in Mu Ya Karba Mana. Ya Bamu Zaman Lafiya A Najeriya Baki Daya. Amiin

 

Daga: Babangida A Maina

Share

Back to top button