Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludin Annabi Muhammad (SAW) Mafi Girma a Garin Zuru.

HOTUNA: Yadda aka gudanar da zagayen Maulindin Annabi Muhammad S’A’W mafi girma a Garin Zuru.

 

Dubban al’ummar musulmi masoya Annabi Muhammad S’A’W ne suka gudanar da tattakin maulindin Ma’aiki S’A’W a garin Zuru da ke jihar Kebbi a tarayyar Najeriya.

 

Al’ummar Musulmi sun gudanar da gagarumin taron zagayen Maulindin Annabi Muhammad S’A’W don nuna murna da ranar Samuwar Fiyayyen Halitta SAW.

 

Allah ya bamu Albarkan Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam.

 

Allah ya maimata mana albarkan Annabi ﷺ. Amiiiin Yaa ALLAH

 

Zuru Tijjaniyya New Media

28/9/2024:

Share

Back to top button