Yanda Aka Gudanar Da Sallar Jana’izan Tsohon Gwamnan Jihar Yobe A Haramin Makkah.

HOTUNAN JANA’IZA:

 

Yadda Aka Gudanar Da Jana’izan Tsohon Gwamnan Jihar Yobe Sanata Bukar Abba Ibrahim Bayan Sallar Asuba A Masallacin Harami Dake Garin Makkah, A Kasar Saudi Arabia.

 

Marigayi H.E Senator Bukar Abba Ibrahim, Shine Ya Gina Babban Masallacin Juma’a Dake Garin Damaturu A Jihar Yobe Wanda Yake Daukan Dubban Jama’a.

 

Allah Ya Jikan Sa Da Rahma Ya Gafarta Masa, Allah Ya Sadashi Da Rahmar Sa. Amiin

Share

Back to top button