Yan’jihar Zamfara Da Suka Wakilci Kasar Najeriya A Gasar Musaqakar Alkur’ani Na Duniya Dake Saudi Arabia.

Wakilan Nigeria A Musabaqar Alkur’ani Ta Duniya Dake Gudana A Kasar Saudiyya, Karo Na 43.

 

Alaramma Abdullahi Sadiqu Siddiq Hizib 60 Da Tafsiri, Da Alaramma Muntaqa Ishaqa Hizib 60 Babu Tafsiri.

 

Sun Gabatar da Karatunsu A Wannan Musabaqa Da Ake Kanyi. Dukkan Su Yan Jihar Zamfara Ne Daga Zawiyyar Sheikh Muhammad Balarabe Gusau Jihar Zamfara.

 

Allah Ya Basu Sa’a Da Nasara Cikakka Alfarmar Shugaban Halitta Annabi Muhammad SAW.

 

Allah Ya Dawo Mana Daku Lafiya Cikin Aminci Tare Da Cikakkiyar Nasara. Amiiiin

 

Daga: Zawiyar Sheikh Balarabe Gusau.

Share

Back to top button