YANZU-YANZU: An Fitar Da Neman Taimakon Gudunawa Don Samun Kudin Fansa Ga Jikan Sheikh Ibrahim Inyass RA.

YANZU-YANZU; An fitar da sanarwa akan neman taimako don biyan kudin fansa ga mutanen da Yan’Ta’adada masu Garkuwa da mutane suka yi da Sayyadi Akibu jikan Imam Hassan Cisse kuma jikan Sheikh Ibrahim Inyass RA.

 

Don karin bayani zata iya tuntubi wannan number wayan Professor Abdullahi Okene. 08032534114,

 

Account Number – 0110807406

Bank Name – Guaranty Bank

Name Of Account – Abdullahi ElOkene

 

Allah ya bada iko taimakawa, Allah ya kubutar dashi tare dasu baki daya Musulmai. Amiin

Share

Back to top button