YANZU-YANZU: An Garzaya Da Limamin Ka’aba Asibiti Don Yi Masa Tiyata.

DA DUMI-DUMI: An garzaya da Limamin Ka’abah Asibiti ba lafiya domin yi masa tiyata

 

Muryoyi ta ruwaito hukumomin kasar na sanar da cewa “Tsohon Limamin na Masjid Al Haram, Sheikh Khalid Al Ghamdi na fama da rashin lafiya.

 

Amma anyi nasarar yi masa tiyata a yau Laraba kuma yana samun sauki a wani asibiti da ke Makkah Al Mukkaramah.

 

Sanarwar ta kara da rokon Allah Ya ba shi lafiya cikin gaggawa.”

 

Allah ya bashi lafiya ya bawa duk wani musulmi lafiya. Amiin

Share

Back to top button