YANZU-YANZU: Babban Malamin Darikar Tijjaniyya A Najeriya Ya Rasu Sheikh Ibrahim Modibbo Jarkasa Kano.
Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
….Allah Ya Karbi Rayuwar Sheikh Modibbo Jarkasa Kano Babban Malamin Tijjaniyya.
Allah ya yiwa babban malamin Musulunci kuma shehun Darikar Tijjaniyya a najeriya Sheikh Ibrahim Umar Modibbo Jarkasa Kano rasuwa.
Shehin malamin babban ya bada gagarumar gudumawa a addinin Islama a najeriya dama Africa ya kasance mutun mai tawadi’u, tsaron Allah, tausayin da kuma taimakon Al’umma.
Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa Allah ya karbi shahadar sa. Amiin Yaa ALLAH
Babangida A Maina
Tijjaniyya Media News