YANZU-YANZU: Kotu Ta Yanke Wa Abduljabbar Nasiru Kabara Hukunci Ki@sa Ta Hanyar Rataya.

DA DUMI DUMIN SA:
Alkali mai shari’a Ibrahim Yola wanda yake shine alkalin da zai yanke hukunci karar da Gwamnatin Jihar kano ta shigar akan Malam Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara.
A Yau kotu ta yankewa Malam Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara hukuncin ki@sa ta hanyar rataya.
Muna Addu’an Allah ya karawa Manzon Allah SAW daraja ya kiyaye mu daga hali irin na Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara.
Daga: Babangida A Maina