YANZU-YANZU: Wani Mahajjaci Ya Rasu A Masallacin Makkah A Kasar Saudi Arabia.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

 

Yanzu-Yanzu Wani Alhaji Mai Suna Alhaji Sahib Ya Fadi Ya Mutu A Yayin Ibada A Masallaci Makkah, Masjid Al-Haramain.

 

Allah ya jikan sa da Rahma, ya gafarta masa. Amiin

Share

Back to top button