Za’a Raba Raguna Guda Dubu 400 A Khaulaha Dake Kasar Senegal.

Za’a Raba Raguna Guda Dubu 400 A Khaulaha Dake Kasar Senegal.

 

A jiya ne babban malamin addinin Islama kuma malaman darikar Tijjaniyya Sheikh Muhammadu Mahy Cisse (mai magana da yawun Faidah na duniya).

 

kamar yanda ya saba yaba kayayyakin more rayuwar da al’umma bana ma zai yaba raguna da talakawa a garin Khaulaha dake kasar Senegal don mutane su samu damar gudanar da bukukuwan Sallar cikin farin ciki.

 

Allah ya saka da Alkhairi, ya kara masa himma da daukaka. Amiin

Share

Back to top button