Ziyaran Sheikh Ibrahim Inyass Garin Zaria Dake Jihar Kaduna A Arewacin Najeriya.

TUNA BAYA: Ziyara kenan da Maulana Sheikh Ibrahim Inyass Ra, ya kawo Najeriya A birnin Zaria, jihar Kaduna a shekara ta 1971 wanda Sheikh Abdulkadir Zaria ya gayyato shi a wannan lokaci. Yau kimanin 52 yanzu.

 

Ziyara wanda ta kunshi manyan malamai kamar haka:

 

– Sheikh Baba Lamin RA

– Sheikh Hassan Cisse RA.

 

– Sheikh Dahiru Bauchi RA

– Sheikh Abdulkadir Zaria.

 

– Sheikh Sani Kafanga

– Sheikh Malam Tijjani Kano

 

Muna addu’an Allah ya jikan wadanda suka yigamu jikan gaskiya, ya jaddada rahma a gare su, Allah ya karawa Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA lafiya da nisan kwana. Amiiiin

 

Babangida Alhaji Maina

Tijjaniyya Media News

Share

Back to top button