HOTUNA

 • HADIN-KAN: Haduwan Farfesa Ibrahim Maqari Tare Da Farfesa Isah Ali Pantami A Dubai.

  CIKIN HOTUNA:

  Maulana Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari Hafizafullah (Chief Imam National Mosque Abuja) Tare Da Sheikh Farfesa Isah Ali Pantami (Minister of Communication and Digital Economy).

   

  A Abu Dhabi Conference A Yayin Taron Zaman Lafiya Na Abu Dhabi Karo 9, Mai Taken “Tsaron Al’adu & Canjin Dijital Buƙatun & Abokan Hulɗa”.

   

  Wanda Ya Gudana A Birnin Abu Dhabi Na Hadaddiyar Daular Larabawa Wato Dubai.

   

  Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa Ce Ke Shirya Taron Duk Shekara Karkashin Jagoranci Shaykh Abdullah Bn Bayyah (Shugaban Majalisar Fatawa ta UAE).

   

  Allah Ya Sanya Albarka Ya Kara Mana Hadin Kai Tare Da Kaunan Juna Ya Dawo Dasu Gida Lafiya Amiin

   

  Babangida A Maina.

  Tijjaniyya Media News

  Share
Back to top button