KASAN ADDININ KA

 • KASAN ADDININ KA (BAYANI AKAN ALWALA) KASHI NA DAYA 1.

  KASAN ADDININKA Kashi Na Daya (1) DAGA TASKAR UMAR CHOBBE

   

  BAYANI AKAN ALWALA

   

  FARILLAN ALWALA

  Farillan Alwala guda 7 ne.

  •niyya

  •wanke fuska

  •wanke hannaye zuwa gwiwar hannu

  •shafar kai

  •wanke kafafuwa

  •cuccudawa

  •gaggautawa

   

  SUNNONIN ALWALA

  •wanke hannaye zuwa wuyan hannu

  •kuskure baki

  •Shaka ruwa

  •fyacewa

  •juyo da shafar kai

  •shafar kunnuwa

  •sabunta ruwa agaresu

  •jeranta tsakanin farillah

   

  MUSTAHABBAN ALWALA

  •Yin bismillah

  •Goga asuwaki

  •Kari akan wankewa ta farko a fuska da hannaye

  •Garawa daga goshi

  •Jeranta sunnoni

  •Karanta ruwa a nisa gabobi

  •Gabatar da dama kafin haqu.

   

  Allah yasa Muna Gane Karatun yadda ya dace Albarkan ANNABI SALLALLAAHU ALAIHI WASALLAMA

  Share
Back to top button