TALLAFI

 • ƊUMI-ƊUMI: Sheikh Dahiru Bauchi OFR Ya Bawa Al’ummar Pá*lesdináwá Gudummuwar Ta Naira Million Ɗari Daya.

  DA ƊUMI-ƊUMI: Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR RA Ya Bawa Gidauniyar Sheikh Ibrahim Inyass Foundation Don Tallafawa Al’ummar Pá*lesdináwá Gudummuwar Ta Naira Million Ɗari ɗaya (₦100,000,000:00).

   

  A Ranar Juma’ah(17-11-2023) Ne, Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA Ya Ƙaddamar Da Gidauniyar Tallafin Kuɗi Ga ‘Yan’uwanmu Palasɗinawa Bayan Sallar Juma’ah.

   

  Mai Gayya Mai Aiki MAULANMU SHEIKH ƊAHIRU (R.A) Ya Buɗe Da Tasa Gudunmowar Inda Ya Bada Zunzurutun Ƙudi Naira Miliyan Ɗari(₦100,000,000).

   

  Sannan Yayi Ƙira Ga Dukkan ‘Yan’uwa Musulmi Kowa Ya Bada Tasa Gudunmowar.

   

  – Account Name; Sheikh Islam Alhaji Ibrahim Inyass Foundation

  – Account Number; 0125407863

  – Bank Name; Wema Bank Plc

   

  ALLAH Ya Ƙara Lafiya Da Nisan Kwana Wa MAULANA SHEIKH(R.A) Ya Saka Musu Da Mafificin Alkhairi. Amiiin Yaa ALLAH

  Share
Back to top button