ARFAT: Sama Da Mutane Miliyan Daya (One Million) Suka Halarci Arfat A Kasa Mai Tsarki.

YAUMUL ARFAT

 

Yau Ne Ranar Arfat A Fadin Duniya Wanda Masa Da Alhazai Suka Halarci Arfat A Kasa Mai Tsarki.

Inda Ake Gudanar Da Addu’o’in Na Musamman Wanda Yana Daga Cikin Falarlan Aikin Hajj.

 

Allah Ya Amsa Mana Addu’an Mu Ya Biya Mana Bukatan Mu Na Alkhairi Duniya Da Lahira. Amiin

Share

Back to top button