Ba Daidai Bane A Rinka Daukar Hoto A Gaban Kabarin Annabi Alaihis Samu.

Ba Daidai Bane A Rinka Daukar Hoto A Gaban Kabarin Annabi Alaihis Samu.

 

……Inji Prof Sheikh Umar Sani Fagge.

 

 

Babban malamin addinin Musulunci a Nigeria Farfesa Umar Sani Fagge ya bayyana cewa ba daidai bane a rinka daukar Hoto a gaban Kabarin Manzon Allah SAW dake Madinatul munawwara saboda ladabi a gare shi tare da girmamawa. Tun da cewa Manzon Allah SAW yayi Wafati. (Amman Yana Raye).

 

Shehin malamin wanda ya shahara wurin wa’azantar da daukacin al’umma ilmin addini wurin ladabi ga Annabi ﷺ.

Share

Back to top button