BIDIYO 🎥: Kallin Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana’iza Masoyin MANZON ALLAH SAW.

Inna’lillah Wa’inna Ilaihir Raji’un

 

Yadda aka gudanar da sallar jana’izan Daraktan Firm ɗin Izzar So wato Mustapha Jarumi Nura waye, wanda ya bikin Mauludin Manzon Allah SAW a firm din Izzar So.

 

Allah ya gafarta masa yasa ya huta. Amiin

Share

Back to top button