BIDIYO 🎥: Malama Karematu Kenan Take Rera Karatun Alkur’ani A Biƙin Auren Ta.

ABIN ALFAHARI:

 

Wata Amarya Kenan Mai Suna Malama Karematu Kenan Take Rera Karatun Alkur’ani Mai Girma A Wurin Biƙin Auren Ta.

Wannan Dabi’a Da Yan’mata suka dauko shine abunda ya kamata sauran mata masu shirin aure suyi koyi dasu don samun tarbiyan Zuri’a nagari a cikin al’umma Musulmi musamman Africa.

 

Allah ya sanya albarka a cikin wannan Aure ya bada zaman lafiya. Amiin

Share

Back to top button