BIDIYO 🎥; Wata Hira Mai Matuƙar Muhimmanci Tare Da MAULANA SHEIKH DAHIRU BAUCHI (R.A).

MAULANA Lisanul Faidah Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR RA.

 

Daga Taskar BABBAN MALAMIN MUSULUNCI KUMA SHEHIN DARIKAR TIJJANIYYA MAULANMU SHEHU TAHIRU USMAN BAUCHI (R.A).

 

 

Wata Hira Mai Matuƙar Muhimmanci Tare Da MAULANA SHEIKH (R.A).

 

Anyi Wannan Hiran Ne Da Gidan TV A Shekarun Baya, Akan Al’amuran Yau Da Kullum Tare Da Fadakarwa Akan Addini.

 

ALLAH Ya Ƙara Muku Yarda. Amiin

Share

Back to top button