BIDIYO: Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari Ya Fayyace Me Ake Nufi Da Hadisi Bai Ingata Ba.

MAULANA PROF. IBRAHIM MAQARI

 

Sheikh Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari Hafizahullah Babban limamin masallacin Abuja ya fayyace me ake nufi da Hadisi bai ingata ba. Cikin wanna takaitaccen BIDIYON ya bayyana yanda Abun yake a Addini.

 

 

Muna addu’an Allah ya saka masa da maficicin alkhairi ya kwautata niyyar sa. Amiin

Share

Back to top button