BIDIYO; Hujjojin Salatul Fathi A Cikin Manyan Tafsirin Malamai Na Duniya.

TAMBAYA AKAN BATUN SALATUL FATHI

 

Wani Bawan Allah Ya Tambayi Maulanmu Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al Hussainy (Grand Mufti Of Nigeria) Akan Ingancin SALATUL FATHI Tare Da Hujjojin Sa A Cikin Littattafan Musulunci. ?

 

Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Ya Bashi Amsa Da Cewa Sahabin Manzon Allah SAW Sayyadi Aliyu Ibn Abi Talib Shine Ya Fara Karantarwa, Imam Bakri Kuma Ya TAKAICE Ta A Wurin Karantawa.

 

 

 

 

Maulana Sheikh Bada Hujjojin Cikin Littattafan Musulunci Wanda Manyan Malamai Suka Rubuta Tare Da Karin Bayani Akan Hakan.

 

Allah Ya Kara Lafiya Yaa Allah Ya Yiwa Sheikh Sharif Daukaka A Duniyar Musulunci. Amiiiin Yaa Allah

Share

Back to top button