BIDIYO: Jawabin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RA A Wurin Zikirin Juma’a Dake Babban Masallacin Abuja, Nigeria

Kallin Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Gagarumin Zikirin Juma’a Na Shekara A Babban Masallacin Abuja, Nigeria.

 

 

Wanda Maulana Sheikh Dahiru Bauchi RA Ya Jagoranta Tare Da Dubban Jama’a.

 

ALLAH Ya Kara Wa Maulana Sheikh Dahiru Bauchi Ra Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah SAW. Amiin

Share

Back to top button