BIDIYO: Kallin Yadda Ake Murnan Dawowan Sayyadi Akibu Jikan Sheikh Ibrahim Inyass Daga Hannun Yan Kidnapped.

ALHAMDULILLAH.

 

Bidiyon Murnan Dawowan Sayyadi Akibu Daya Daga Cikin Mutanen Da Masu Garkuwa Da Mutane Sukayi Wato Kidnapped A Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna.

 

Jikan Shehu Ibrahim Sayyadi Akibu Sheikh Lawan Barau Ya Kubuta Daga Hannun Masu Garkuwa da Mutane.

 

ALLAH Ya Kubutar Da Sauran Ya Kiyaye Na Gaba. Amiin

Share

Back to top button