BIDIYO: Yanda aka gudanar da sallar jana’izan Sharif Fatihu da Sharif Nafsuzakiyya.
BIDIYO: Dandazon al’ummar musulmai suka halarci sallar jana’izan Sharif Fatihu da dan uwan sa.
An gabatar da jana’iza kamar yanda addini ya tanadar an binne su kusa da kabarin mahaifinsu Allahu Akbar Allah Ya jikan su.
Muna rokon Allah ya jikan su da rahma ya gafarta masu baki daya. Amiiin
Tijjaniyya Media News