Cikakken Bidiyon Harin Sojojin Saman Najeriya Akan Masu Gudanar Da Mauludi a Jihar Kaduna.

Bidiyon Harin da sojoji suka kai ranar lahadi 03/12/2023, a wajan gudanar da Mauludin Manzon Allah (saww) wanda a Unguwar Tudun Biri dake kusa da Buruku a karamar hukumar Igabi jihar kaduna dake arewacin Najeriya.

 

Ga masu son kallon bidiyon sai suyi magana ta WhatsApp . 👇👇👇

08032693340

 

Allah ya jikan su da rahma ya gafarta masu, Allah ya tona asirin wadanda suka aikata wannan mummanan hari na kisan yan ‘uwa mu masoya Manzon Allah SAW. Amiiiin

Share

Back to top button