Duk Wanda Baya Son Mauludi, Baya Son Manzon Allah SAW. Inji Sheikh Dahiru Bauchi OFR

Shahararen malamin addinin Musulunci kuma shehin Darikar Tijjaniyya na duniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR ya bayyana Halarci yin murnan Mauludi.

 

 

Sheikh Dahiru Usman Bauchi yace: Duk Wanda Baya Son Mauludi Baya Son Manzon Allah SAW. a cikin TAFSIR sa wanda yake gudanarwa duk shekara a Masallacin Tudun Wada dake birnin Kaduna a Nigeria.

 

Alhamdulillah, Allah ya karawa Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR lafiya da nisan kwana albarkan wannan Mauludi. Amiiiin Yaa ALLAH

Share

Back to top button