GASKIYA TA BAYYANA: Wani Malamin Izala Yace Yan Darika Sunfi Yiwa Malaman Su Ladabi Da Biyayya.

Wani Babban Malamin Izala Ya Bayyana Wa Duniya Gaskiya Akan Yanda Yan Darika Suke Wa Ladabi Da Biyayya Ga Malaman Su Na Darika.

 

 

Malamin Ya Bayyana Haka Ne A Wata Nasiha Daya Gabatar, Ya Bayyana Cewa Yan Izala Suyi Koyi Da Irin Wanda Suke Yiwa Shehunan Su Ladabi Da Biyayya.

Share

Back to top button